ha_tq/psa/119/143.md

172 B

Mene ne dokokin Yahweh ga marubuci, koda yake wahala da azaba sun afko masa?

Koda ya ke wahala da azaba sun afko masa, duk da haka dokokin Yahweh suna faranta masa rai.