ha_tq/psa/119/129.md

133 B

Mene ne buɗewar maganar Yahweh na badawa?

Buɗewar maganar Yahweh tana bada haske, kuma tana bada ganewa ga wanda ba koyayye ba.