ha_tq/psa/119/111.md

177 B

Mene ne marubuci ya nemi a matsayin gãdonsa har abada da kuma murnar zuciyarsa?

Ya nemi alƙawaran dokokin Yahweh a matsayin gãdonsa har abada, don su ne murnar zuciyarsa.