ha_tq/psa/119/11.md

135 B

Don mene ne marubuci ya adana maganar Yahweh cikin zuciyansa?

Ya adana maganar Yahweh cikin zuciyansa domin kada ya yi masa zunubi.