ha_tq/psa/119/105.md

136 B

Mene ne abu kuda da marubucin ya rantse kuma ya tabbatar da ita?

Ya rantse kuma ya tabbatar cewa zai kula da adalcin dokokin Yahweh.