ha_tq/psa/119/09.md

137 B

Ta yaya marubuci ya ce matashi zai tsare tafarkinsa da tsabta?

Matashi zai tsare tafarkinsa da tsabta ta wurin kiyaye maganar Yahweh.