ha_tq/psa/119/05.md

165 B

Mene ne marubuci ya ce zai faru in zai zama ɗore a cikin lura da farillan Yahweh?

Ya ce ba za a kunyata da shi ba lokacin da yayi tunanin dukkan dokokin Yahweh.