ha_tq/psa/118/19.md

140 B

Mene ne marubuci zai yi sa'ad da Yahweh ya buɗe masa ƙofofin adalci?

Marubuci zai shige ƙofofin adalci kuma ya bada godiya ga Yahweh.