ha_tq/psa/118/08.md

146 B

Marubuci ya ce wai ya fi kyau a ɖauki mahalli cikin Yahweh da a mene ne?

Ya fi kyau a ɗauki mahalli cikin Yahweh da a sa dogara cikin mutum.