ha_tq/psa/116/12.md

207 B

Ina ne marubuci ya ce zai cika alƙawaraisa ga Yahweh?

Zai cika alƙawaraisa a gaban dukkan mutanensa.

Mene ne abu mai daraja a gaban Yahweh?

Abu mai daraja a gaban Yahweh shi ne mutuwar tsarkakansa.