ha_tq/psa/116/01.md

148 B

Domin wane dalilin ne marubuci ya ce yana kauna Yahweh?

Yana kauna Yahweh saboda Yahweh yana jin muryarsa da kuma roƙe-roƙen sa domin jinƙai.