ha_tq/psa/112/01.md

174 B

Mene ne ya faru da zuriyar mutum da yana biyaya da Yahweh kuma wanda ya ke jin daɗin dokokinsa sosai?

Zuriyarsa zasu zama cike da iko a duniya kuma zasu zama da albarka.