ha_tq/psa/111/07.md

191 B

Ta yaya za a kiyaye umarnin Yahweh?

Dukkan umarninsa za kiyaye su da aminci kuma da kyau.

Yaya ne marubuci ya kwatanta sunan Yahweh?

Marubuci ya ce, "Tsarki da ban mamaki ne sunansa."