Zaya tuna a ransa alaƙwarinsa koyaushe.
Ya nuna ayyukansa a cike da iko ga mutanensa ta wurin basu gãdon al'ummai.