Za ya bada godiya ga Yahweh a cikin taron masu adalci, a cikin tattaruwarsu.
Adalcinsa zai dawwama har abada.