ha_tq/psa/11/05.md

410 B

Wane ne Yahweh yake gwadawa?

Yana gwada kirki da miyagu dukka.

Wane ne Yahweh ya tsana?

Ya tsane wanda suna ƙaunar tashin hankali.

Mene ne Yahweh yake yi wa mugaye?

Yana ruwan garwashin wuta da kibiritu a kan su kuma zuba iska mai konewa daga finjilarsa.

Tunanin menene Yahweh yake yi a kan masu adalci?

Yana kaunar adalci.

Me zai faru ga masu gaskiya?

Masu gaskiya za su ga fuskar Yahweh.