ha_tq/psa/11/01.md

278 B

Kariyan Dauda na zuwa dagan wurin wanene?

Yahweh ne na kare Dauda.

Mene ne mutane za su ce game da ran Dauda?

Za su ce masa ya tsere kamar tsuntsu zuwa tsauni.

Yaya mugaye ke shirya farmaki wa masu adalci a zuciyarsu?

Sun shirya bakansu kuma sun shirya da mashin su.