ha_tq/psa/109/14.md

290 B

Mene Dauda ya roka daga Yahweh domin tunawa da miyagu?

Dauda ya roka cewa Yahweh ya datse tunawa makiyansa daga duniya.

Don me ne Dauda ya roka Yahweh ya datse tunawarsu?

Dauda ya yi addu'a cewa Yahweh da zai yi wanna saboda mutumin nan bai kula daya nuna wani alƙawarin aminci ba.