ha_tq/psa/109/11.md

263 B

Mene ne Dauda ya roƙa ta faru da samuwa makiyansa?

Dauda ya yi roƙo domin bãƙi su washe abin da makiyan ya ke samu.

Don me Dauda ya roƙa Yahweh Ubangijinsa ya yi mai kirki?

Dauda ya roƙi Yahweh Ubangijinsa ya yi mai kirki domin albarkaci sunanYahweh