ha_tq/psa/109/08.md

145 B

Mene ne rokon Dauda domin 'ya'yan maƙiyansa?

Dauda ya yi roko domin 'ya'yan maƙiyansa su tafi gantali da bara, suna rokon abin da aka rage.