ha_tq/psa/108/11.md

261 B

Taimakon wane Dauda yace wofi ne?

Dauda ya roki taimakon Allah saboda taimakon mutum wofi ne.

Yaya Dauda kwatanta nasararsa da taimakon Allah?

Dauda yace da cewa mayaƙansa zasu yi nasara da taimakon Allah, saboda Allah zaya tattake ƙasa makiyan Dauda.