ha_tq/psa/107/33.md

155 B

Mene ne Yahweh ya yi da ƙasa mai bada 'ya'ya saboda muguntar mutanenta?

Ya maida ƙasar mai bada 'ya'ya zuwa bakararen wuri saboda muguntar mutanenta.