ha_tq/psa/107/23.md

170 B

Mene ne mutane wadan suka yi tafiya bisa teku cikin jiragen ruwa suka kuma yi sana'o'i bisa tekuna su gani a Yahweh?

Sun ga ayyukan Yahweh da al'ajibansa bisa tekuna.