ha_tq/psa/107/08.md

132 B

Don me mutane zasu yabi Yahweh?

Zasu yabi shi domin alƙawarin amincinsa domin kuma abubuwan ban mamaki da yayi domin 'yan adam.