ha_tq/psa/107/01.md

242 B

Har yaushe ne alƙawarin amincin Yahweh ya kan dawwama?

Alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada.

Daga ina ne Yahweh ya tattaro fansassunsa?

Ya tattaro su daga bãƙin ƙasashen, daga gabas daga kuma yamma, daga arewa daga kuma kudu.