ha_tq/psa/106/44.md

171 B

Don me Yahweh ya yi jinkiri ya kuma mai da hankali ga Isra'ila cikin wuyarsu?

Ya tuna a ransa da alƙawarin sa tare dasu ya kuma yi jinkiri saboda aminci alƙawarinsa.