ha_tq/psa/106/40.md

178 B

Mene ne ya faru da Isra'ila sa'ad da Yahweh ya yi fushi da su ya kuma bayar dasu cikin hannun al'ummai?

Sa'ad da Yahweh bayar dasu, waɗanda suka ƙi su sun yi mulki a kansu.