ha_tq/psa/106/32.md

107 B

Don me Musa ya yi zunubi a ruwayen Meriba?

Mutane sun sa Musa ya ji haushi, ya kuma yi magana da fushi.