ha_tq/psa/106/26.md

160 B

Mene ne Allah ya rantse zai yi sa'ad da ya ɗaga hannunsa?

Allah ya rantse masu cewa zai barsu su mutu a hamada, zai kuma warwatsa zuriyarsu cikin al'ummai.