ha_tq/psa/106/06.md

145 B

Yaya ubannin marubucin suka amsa wa ayyukan Yahweh masu ban mamaki a Masar?

Ubanninsu basu yaba wa ayyukan Yahweh masu ban mamaki ba a Masar.