Ya roki Yahweh ya tuna da shi sa'ad da Yahweh ya nuna tagomashi ga mutanensa.
Za ya yi farinciki sa'ad da ya ga wadatar zaɓaɓɓun Yahweh.