Allah yasa maƙiyan Isra'ila suka ki mutanen Allah.
Musa da Haruna sun aikata alamunsa a tsakiyar Masarawa.