ha_tq/psa/105/20.md

270 B

Wace sharuda an yi amfani an kwatanta sarki ya sanya wa Yosef lura da gidansa?

An sanya wa Yosef lura da gidan sarki a matsayin shugaban dukkan mallakar sarkin.

Ina ne Yakubu kua ya zauna lokacin da ya zo Masar?

Yakubu ya zauna na wani lokaci a cikin ƙasar Ham.