ha_tq/psa/105/16.md

112 B

Yaya Yahweh ya aika da Yosef gaba da Isra'ila?

Ya aikar da Yosef gabansu don a sayar da shi a matsayin bawa.