Marubuci ya ce Yahweh ya faɗi wannan alƙawarin lokaci da Isra'ila suke kaɗan a lissafi, 'yan kima sosai.