ha_tq/psa/105/01.md

233 B

Ina ne marubuci ya ce a sanar da ayyukan Yahweh?

Marubuci ya ce a sanar da ayyukan Yahweh cikin al'ummai.

Zuciyar wane marubuci ya yi gargadi ta yi farinciki?

Marubuci ya kira zuciyar wandada ke biɗar Yahweh ta yi farinciki.