ha_tq/psa/102/25.md

192 B

Mene ne marubuci yace Yahweh ya yi a zamanen da?

Marubuci ya ce wai a zamanen da Yahweh ya kafa duniya a wurinta.

Yaya nisan shekarun Yahweh zai dawwama?

Shekarun Yahweh basu da iyaka.