ha_tq/psa/102/03.md

147 B

Da me ne wanda yake cikin ƙuncin ya kwatanta yanda an rugurguje zuciyasa?

Wanda yake cikin ƙuncin ya ce wai ya zama kamar ciyawar data bushe.