ha_tq/psa/102/01.md

186 B

Mene ne addu'ar wanda ke cikin ƙunci ya yi Yahweh kada ya yi a lokacin damuwarsa?

Wanda ke cikin ƙuncin ya yi addu'a ga Yahweh kada ya ɓoye masa fuskarsa a lokacin da yake damuwa.