ha_tq/psa/101/07.md

222 B

Wane ne Dauda ba zai yarda su kasance a gidansa ba?

Ba zai yarda mutane mayaudara su kasance a gidansa ba.

Sau nawa ne Dauda ya ce zai hallaka dukkan miyagu daga ƙasar?

Safiya ga safiya, zai hallaka dukkan miyagu.