Wane ne Dauda zai hallakar?
Zai hallaka duk wanda ya yiwa maƙwabcinsa yanke a asirce.
Wane ne irin mutane ne Dauda ya so su zauna a gefesa kuma su bauta masa?
Dauda yana so masu aminci na kasar su zauna a gefesa, kuma masu tafiya cikin gaskiya da rikon amana ne zasu bauta masa.