ha_tq/psa/100/04.md

234 B

Yaya ya kamata mutane zasu shiga ƙofofin Yahweh da gidansa?

Ya kamata su shiga ƙofofinsa sa godiya ku cikin gidansa da yabo.

Mene ne marubuci ya ce zai dawwama har abada?

Yace alƙawarin amincin Yahweh zai dawwama har abada.