ha_tq/psa/10/15.md

202 B

Tunanin me mugu yake yi a kan aikin muguntarsa?

Ya dauka Allah ba zai gane ba.

Yaya Yahweh ya ke mai da martani ga bukatun tsanantattu?

Yana karfafa zuciyarsu, ya ji addu'arsu, kuma ya tsare su.