ha_tq/psa/10/06.md

241 B

Mene ne mugun mutun yake fada a zuciyarsa?

Mugun mutum yace, "ba zan taba faduwa ba; a cikin dukkan tsararraki ba zan sadu da wahala ba."

Mene ne ya cika bakin mugun mutum?

Bakinsa na cike da zage-zage da yaudara, da mugayen kalmomi.