Marubunci yana ji kamar Yahweh na tsaye da nessa kuma ya boye kansa.
Marubucin ya roki Yahweh ya bar tarkon da mugaye suka dana ya kama su.