ha_tq/psa/08/01.md

261 B

Sunan waye ke da muhimmanci duk duniya?

Sunan Yahweh Ubangiji ne ke da muhimmanci

Mene ne Yahweh ta shirya daga bakin yara da jarirai?

Yahweh ya shirya yabo.

Don menene Yahweh ya shirya yabo?

Ya shirya yabo don ya tsai da abokan gaba da masu ramako.