Ina ne Dauda ke neman kariya?
kariyan Dauda na zuwa daga wurin Allah.
Wanene Allah yake ceta?
Allah na ceton masu adalci a zuciya.
Yaya Dauda ya kwatanta Allah?
Dauda ya kwatanta Allah a matsarin alkali mai adalci wanda ya ke jin fushi a kowacce rana.