ha_tq/psa/07/01.md

285 B

A wurin wa ne Dauda sannun mafaka?

Dauda na sannun mafaka a wurin Yahweh Allahnsa.

Mene ne Dauda yake rokan Yahweh yayi?

Dauda ya rokan Yahweh ya cece shi daga masu neman shi, kuma ya kwace shi.

Mene ne Yahweh kadai zai iya yi wa Dauda?

Yahweh ne kadai zai iya tsire Dauda.