ha_tq/psa/06/08.md

266 B

Don me masu aikin mugunta sun gudu daga wurin Dauda?

Gama Yahweh ya ji kukansu kuma rokona domin jinkai kuma ya yarda da addu'a na.

Me zai faru da abokan gaban Dauda?

Dukkan abokan gabansa zasu ji kunya da babbar damuwa kuma za su juya baya tare da wulakanci