ha_tq/psa/06/06.md

200 B

Mene ne Dauda yakan yi a lokacin gajiya da nishi?

Dukkan dare yana jikewa cikin tawayensa.

Me ke faruwa da idanun Dauda domin makoki kuma domin makiyan sa?

Idanunsa sun rage sun kuma yi rauni.